Arewa maso yammacin jiha

Arewa maso yammacin jiha

Wuri
Map
 13°04′00″N 5°14′00″E / 13.066667°N 5.233333°E / 13.066667; 5.233333

Babban birni Sokoto
Bayanan tarihi
Mabiyi Arewacin Najeriya
Ƙirƙira 27 Mayu 1967
Rushewa 3 ga Faburairu, 1976
Ta biyo baya Jihar Neja da jihar Sokoto

North-Western State tsohuwar sashin mulki ce a Najeriya. An kirkiro ta ne a ranar 27 ga Mayun 1967 daga sassan yankin Arewa kuma ta wanzu har zuwa ranar 3 ga Fabrairun 1976, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu – Niger da Sokoto. Birnin Sakkwato[1] shi ne babban birnin jihar Arewa maso Yamma. [2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Empty citation (help)
  2. Empty citation (help)

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy